fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Shin wane guzuri ka/kika yi a wannan wata na Ramadan mai girma?

Shaharu Ramadan babban wata a kalandar musulmi kuma watan azumi wanda Allah Subhanahu wata’ala yake yafiya kuma ya ‘yanta bayinsa masu yi masa hidima.

Yanada kyau yan uwa musulmi mu riga kiyayewa sosai a wannan wata mai falala kuma mu riga kokarin ciyar da marasa karfi, tare da karatun alkur’ani mai girma domin zai tamakemu a ranar kiyama.

Watan Ramadan wanda aka saukar da alqur’ani a cikinsa wata ne wanda ake so bayi su kusanci mahaliccinsu wurin neman afuwa, yawaita ibada da dai sauran su. Allah ya bamu iko kuma yasa muna daga cikin ‘yantattun bayinsa na wannan wata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.