Shugaban kasar Najeriya, Mejo Janar Muhammadu Buhar zai gana da hafsoshin tsaro Najeriya a ranar alhamis.
Hadimin shugaban kasar ya Femi Adesina ne ya bayyana hakan yayin dayake ganawa da manema labarai na Channels ranar laraba.
Shugaban zai gana dasu ne bayan ‘yan bindiga sun kashe daya daga cikin masu gadinsa, kuma ‘yan majalissar wakilai sunce sun cika baby wuri.