fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Shugaba Buhari da Atiku Abubakar sun yi jimamin Rasuwar mutane 21 a Hadarin Motar Enugu

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya nuna Alhinin rasuwar mutane 21 da hadari ya rutsa dasu a karamar hukumar Awgu dake jihar Enugu.

 

Hadarin wanda yawanci yara ne ‘yan makaranta ya rutsa dasu ya farune a ranar Laraba. Kakakin shugaban kasar, Femi Adesina ya bayyana cewa shugaba Buhari yayi fatan Allah ya baiwa iyalan mamatan hakuri.

Hakanam shima tsohon mataimakin shugaban kasa,  Atiku Abubakar a sakon ta’aziyyar nasa inda yace lamarin akwai sosa zuciya sosai.

 

Ya mika sakon ta’aziyya ga iyalai, Malamai dama makarantar mamatan inda ya musu fatan Samun Rahama.

Karanta wannan  Ba karamar dama na baka ka zama mataimakina ba kuma kar kayiwa kudu maso gabashin kasar nan asara, Kwankwaso ya fadawa Obi

 

The gruesome accident in Mgbowo, Awgu Local Government Area of Enugu State, in which scores of lives, many of them school children were lost is heartbreaking.

 

My deepest condolences to the affected families, management and staff of Presentation Nursery and Primary School, the Catholic Diocese of Awgu, owners of the school and the government and people of Enugu State. May their souls rest in peace.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.