Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan da tsohon shugaban kasa,Olusegun Obasanjo a wajan taron kungiyar hadin kan Afrika daya gudana a Birnin Addis Ababa na kasar Ethiopia.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Shugaba Buharin ya kuma shaida bude hedikwatar kwamitin tsaro na Africa.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:
A shafin twitter zaku same mu a @hutudole
A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa
Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole