Shugaban kasa kasa, Muhammadu Buhari kenan a gurin taron kungiyar cigaban kasashen yankin Afrika ta yamma, ECOWAS karo na hamsin da biyu dake Gudana yau a Abuha, Shuwagabannin kasashen Ghana, Nana Akufo Addo dana Benin Republic, Patrice Talon dana Mali, Ibrahim Boubakar Keita na daga cikin wadanda suka halarci wannan taron.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});