Shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da sauran shuwagabannin Afrika da auka hada dana kasar Laberiya, Nijar, Ghana dadai sauransu, shuwagabannin sun hadune jiya a gurin taron kungiyar habaka tattalin arzikin kasashen Afrika ta yamma, ECOWAS, da aka gudanar a otaldin Transcorps Hilton dake Abuja.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});