Shugaba Buhari da tawagarshi sun tafi kasar Jordan
by hutudole
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kama hanyar zuwa kasar Jordan inda zai halarci taro akan magance matsalar ta’addanci, shugaban zai samu rakiyar gwamnonin Osun da Naija da Kogi.
Muna fatan Allah ya kaisu lafiya, ya dawo da su lafiya.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: