Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a gurin taron “One Planet” da aka gudanar jiya a kasar Faransa wanda ya mayar da hankali akan matsalolin dumamar yanayi da kuma yanda za’a magancesu.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Munawa shugaba Buhari da tawagarshi fatan Allah ya dawo dasu gida lafiya.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});