fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Shugaba Buhari a jihar Anambra: Ya kammala ziyarar aiki ta kwana biyu da ya kai yankin Inyamurai

Shugaban kasa Muhammadu Buhari kenan yau a jihar Anambra inda yakai ziyarar aiki ya kuma halarci gurin gangamin yakin neman zaben dan takarar gwamna karkashin jam’iyyar APC watau Tony Nwoye, shugaba Buharin dai ya gama ziyarar aiki ta kwana biyu daya kai yankin Inyamurai a yau, kuma ya koma Abuja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  EFCC ta kama tsohon gwamnan jihar Rivers, Rochas Okorocha

Leave a Reply

Your email address will not be published.