fbpx
Friday, July 1
Shadow

Shugaba Buhari na ganawa da Shuwagabannin tsaro

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari na ganawa da Shuwagabannin tsaro a fadarsa dake babban birnin tarayya Abuja.

 

Ganawar tasu zata mayar da hankali ne wajan ayyukan ta’addanci da sauran matsalolin tsaro dake fuslantar Najeriya.

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, Sakataren gwamnati, Boss Mustapha, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari, babban me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Babagana Monguno da sauransu na halartar taron.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan Bindiga sun baiwa wasu garuruwa 5 gargadi a Arewa cewa su tashi ko su kai musu hari

Leave a Reply

Your email address will not be published.