Shugaban kasa, Muhammadu Buhari na jagorantar zaman majalisar Zartaswa da aka saba yi duk Laraba a yau a fadarsa.
Zaman ya samu halartar manyan jami’an gwamnati da suka hada da sakatare gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da sauran wasu Ministoci.





Wasu kuwa sun halarci zaman ta kafar sadarwar Zamani.