fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Shugaba Buhari na shirin sake karbo wani bashin Tiriliyan 12

Gwamnatin tarayya na shirin sake karbo bashin Naira Triliyan 12. Idan hakan ya tabbata, yawan bashin da ake bin Najeriya zai kai Naira Triliyan 50.22 kenan.

 

Ana shirin karbo bashin ne tsakanin shekarar 2021 zuwa 2023.

 

A yanzu dai ofishin dake kula da bashi na kasa, DMO ya bayyana cewa, jimullar bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira Tiriliyan 38.

 

Saidai masana na bayyana damuwa inda suke cewa, ko bashin da ake dashi yanzu yayi yawa ballantama a kuma kara karbo wani.

Karanta wannan  Ka fadawa mabiyanka su daina min kazafi, Tinubu ya fadawa Peter Obi

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.