Shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da bakin da suka kaimai ziyara jiya, Ranar Kirsimeti a fadarshi dake Abuja, bakin da ministan babban birnin tarayya, Abuja, Muhammad Bello yawa jagora, inda anan ne Shugaba Buhari ya bayyana cewa, ya manta ainihin shekarunshi, saida aka tunamai.