Shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron kenan jiya a gurin da shugaban na faransa ya shiryawa shuwagabannin Duniya su hamsin da suka halarci taro akan dumamar yanayi liyafar cin abinci.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Shugaba Buhari na daya daga cikin shuwagabannin da suka halarci taron.