fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Shugaba Buhari ya aikewa da Kwankwaso ta’aziyyar rasuwar mahaifinsa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya aikewa tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da sakon ta’aziyyar rasuwar Mahaifinsa, Alhaji Musa Sale Kwankwaso.

 

Marigarin shine hakimin Madobi kamin rasuwar tasa.

 

Sakon ta’aziyyar ya fito ne ta bakin kakakin shugaban kasar, Malam Garba Shehu inda ya bayyana cewa shugaba Buhari na mikawa Kwankwaso ta’aziyya sanna  kuma ya bayyana mahaifin nasa da mutumin kirki.

 

Shugaba Buhari ya bayyana marigayin a matsayin wanda ya taimaka wajan samar da zaman lafiya wanda kuma ba za’a manta dashi ba koda bayan rasuwarsa, yayi fatan Allah ya jikanshi ya kuma gafarta masa, yasa Aljannah Makoma.

Shehu quoted the President as saying that “With the passing of Musa Saleh, we lost one of our oldest and finest traditional rulers in the country whose contributions to peace and unity cannot be forgotten even after his demise.

“The late Saleh was a man of impressive character whose humility and simplicity rank among his greatest virtues.

Karanta wannan  Kuma Dai: An sake maye Sabon akanta janar din da aka dora saboda EFCC na bincikensa kuna yawa gwamnati tonon silili

 

“Let me use this opportunity to extend my heartfelt sympathies to former Governor Kwankwaso, the Kano State Government and the Kano Emirate Council over the death of the District Head. May Allah forgive his shortcomings and reward his good deeds with Aljannah, amin.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.