Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya aikewa da majalisar tarayya bukatar wasu canje-canje a kasafin kudin Najeriya.
Shugaban ya nemi a kara tallafin man fetur daga Biliyan 442.72 zuwa Tiriliyan 4.
Shugaban ya bayyana cewa canje-canje da aka samu a tattalin arzikin Duniya dana Najeriya ne yasa dole a yiwa kasafin kudin kwaskwarima.