fbpx
Friday, May 27
Shadow

Shugaba Buhari ya amince da baiwa ASUU Miliyan 456

YANZU-YANZU: Shugaba Buhari Ya Amince Da Baiwa Kungiyar Malaman Jami’o’i ASUU Naira Biliyan 456 Domin Inganta Jami’o’in Nijeriya, Inda Kowacce Jami’a Za Ta Samu Naira Biliyan 4.6.

Duka wannan yana daga cikin yarjejeniya na alkawuran da gwamnatin Tarayya ta yiwa ASUU tun a shekarar 2009 wanda kusan shine babban dalilin yajin aikin ASUU da suke yi lokaci bayan lokaci.

Daga Comr Abba Sani Pantami

Rariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotunan wani matashi da ya haifi 'ya'ya 33 da 'yan matansa sun dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published.