Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sakawa dokar data karawa malamai shekarun ritaya daga 60 zuwa 65.
Ko kuma ace shekarun aiki 40 maimakon 35.
Kakakin shugaban kasar, Malam Garba Shehu ne ya bayyana haka a wata sanarwar da ya fitar ga manema labarai.