fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Shugaba Buhari ya amince da samar da tsaro a hanyar titin jirgin kasa

Domin dakile sake aukuwar abinda ya faru a kan titin jirgin kasa dake tsakanin Kaduna zuwa Abuja, shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amince da samar da tsaro akan titin jirgin.

 

Wata majiya daga fadar shugaban kasa, Muhammadu Buhari ce ta sanar da jaridar Vanguard haka.

 

Majiyar tace tun a zaman majalisar zartaswa da aka yi Ministan sufuri, Amaechi ya kai kudurin samar da tsaron amma abin mamaki sai aka ki amincewa dashi.

 

Yace hakan kuwa ta faru duk da cewa Amaechi ya bayyana cewa an samu Rahotanni kan yiyuwar kaiwa jirgin kasan hari.

Karanta wannan  2023:"Zamu yiwa yan bindiga aman bamabamai har sai sun gudu">>Amaechi

 

Saidai a yanzu shugaba Buharin ya amince da samar da tsaron.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.