Shugaba Buhari ya amshi bakuncin wata kungiya dake goyon bayan harkar gwamnati
by hutudole
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin wata kungiya dake goyon bayan harkokin gwamnati yau, Juma’a a fadarshi dake Abuja, Sakataren gwamnati Boss Mustafa na daya daga cikin wadanda suka tarbi bakin.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: