fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Shugaba Buhari ya amshi rahoto akan canja fasalin harkar saka ido akan al’amuran kasa da tsaro

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi rahoto akan sake tsare-tsaren harkar saka ido akan al’amuran kasa da kuma tsaro da wani kwamiti na musamman da fadar shugaban kasar ta nada ya gabatar, shugaban wannan kwamiti, Ambasada Babagana Kingibe ne ya mikawa shugaba Buharin rahoton da suka hada yau a fadarshi dake Abuja.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Mataimakin shugban kasa, frfesa Yemi Osinbajo da shugaban ma’aikata Abba Kyari da sauran manyan ma’aikatan gwamnati sun halarci gurin.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  EFCC ta kama tsohon gwamnan jihar Rivers, Rochas Okorocha

Leave a Reply

Your email address will not be published.