fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Shugaba Buhari ya bada Umarnin kama duk wanda aka samu da makami ba bisa ka’ida ba

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bada Umarnin kamawa da kuma Hukunta duk wanda aka samu rike da makamai ba bisa ka’ida ba koda kuwa dsga wace kabila ya fito.

 

Kakakin shugaban kasar, Femi Adesina ne ya bayyana haka a ganawar da aka yi dashi a Channelstv inda ya bayyana cewa shugaba Buhari ba zai taba baiwa wani mai laifi kariya ba.

“The president has always held the stance that anyone seen carrying a gun unlawfully should be arrested and tried regardless of where he comes from,” he said.

Leave a Reply

Your email address will not be published.