fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Shugaba Buhari ya baiwa ‘yan wasan tamolan Najeriya kudi yayin d ASUU ke cigaba da yajin aiki

A ranar laraba tawagar ‘yan wasan Najeriya ta mata taki zuwa atisayi saboda ba a biya su albashi ba gabanin wasan su da Zambia ranar juma’a.

Wanda hakan shugaba Buhari ya bayar da umurni cewa a biya su albashin nasu da ba a basu ba.

Shugaban kungiyar ‘yan wasan kwallon kafar ne ya bayyanawa manema labarai cewa suna fama da wasu matsaloli a tawagar tasu kuma suna neman gwmnayi ta biya su albashi.

Wanda haka yasa ma’aitar wasannin Najeriya ta bayyana cewa shugaba Mubammadu ya bayar da umurni a biya kudin saboda haka su kwantar da hankulansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.