fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Shugaba Buhari ya bayyana masu daukar nauyin tashe-tashen hankula a Najeriya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana masu daukar Nauyin tashe-tashen hankula inda yace wasu tsirarune dake da kudi a hannunsu.

 

Ya sha Alwashin ganosu tare da hukuntasu.

 

Shugaban ya bayyana hakane a yayin ganawa da dattawa jihohin Borno da Yobe da suka kai masa ziyara a fadarsa a yau, Talata.

 

Yace ci gaban Najeriya da dorewarta shine abinda gwamnatinsa ta sa a gaba kuma zasu yi kokarin ganin sun cimma hakan duk da wasu tsiraru basu so.

 

Shugaban ya kuma bayyana cewa zau baiwa bangarwn Ilimi Muhimmanci musamman ga yara wanda idan aka barsu ba Ilimi to akwai matsala nan gaba.

“I am confident that we will eventually convince the small number of people with resource and influence that are a nuisance to this great country. God willing, we will identify them, and deal with them. I am extremely concerned about your constituency like the rest of the country.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *