Gobe, Lahadi idan Allah ya kaimu, 17 ga watan Disamba, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yake cika shekaru saba’in da biyar da haihuwa, muna taya Baba Buhari murna da fatan Allah ya kara lafiya da nisan kwana me amfani.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});