Gwamnatin tarayya ta cire dokar hana yawo da taruwar jama’a a wajan bukukuwa da ta saka saboda zuwan cutar coronavirus.
Kwamitin shugaban kasa dake kula da yanda cutar ke yaduwa ne ya bayyana haka inda yace an dauki matakin ne saboda yanda cutar ta sassauta.