Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya, yau, bayan daya halarci taro akan gano hanyar magance ta’addanci a kasar Jordan, gwamnonin jihohin Kogi, Da Osun da sauran manyan jami’an gwamnatine suka tareshi a filin jirgi.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: