Shugaban kasar Najeriya, mejo jamar Muhammadu Bubari ya dawo gida bayan ya jiyarci kasar Portugal.
Buhari ya ziyarci kasar ne bayan shugabanta Marcelo ya gayyace shi inda suka tattauna kan wasu muhimman abubuwa.
Cikinsu maganganun da suka tattauna hadda kasuwanci tsakanin kasashen guda biyu yayin kuma Buhari ya gana ‘yan Najeriya dake mazauna kasar.