fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Shugaba Buhari ya fara saka baki kan Rikicin APC

Sa bakin shugaban kasa Buhari kan rikicin Jam’iyyar APC ta kasa alamune da zai iya kawo dai dai to a tafiyar Jam’iyyar Mai mulki.

 

Alamu na nuni da cewa shugaban Kasa Muhammad Buhari ya Fara sanya baki kan lamarin. Inda Shugaban ya nada wasu kwamitoci na mutum Uku wanada za suyi Sasanci a tsakanin gwamnoni da kuma Shugaban Jam’iyyar ta kasa. Kamar yadda jaridar The Nation ta Wallafa.
tuni dai kwamitin da aka kafa ya Fara, ai watar da aikinsa kamar yadda aka bashi umarnin ya gudanar.
Koda  a baya bayannan an rawaito Shugan Jam’iyyar APC ta kasa Adam Oshiomhole ya ziyarci fadar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Inda aka rawaito da cewa Sun kule kufa Wanda hakan nada nasaba da rikicin daya da bai baye Jam’iyyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Tinubu ya gana da sanatoci a fadarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *