A yammacin jiyane shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari tare da tawagarshi, sunyi tattaunawar ne a asirce, bayan kammala ganawar tasu, manema labarai sun tuntubi gwamnan jihar katsinar dangane da abinda suka tattauna akai shi da shugaban kasa amma bai bayyana musu ba.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Kawai dai yace sun tattauna batutuwan da suka shafi cigaban jihar Katsina da kuma wasu batutuwa da suka shafesu.