fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Shugaba Buhari ya gana da gwamnan Sokoto kan kisan gilkar da akawa mutane

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Sokoto,  Aminu Waziri Tambuwal kan kisan gillar da akawa mutane a Sokoton.

 

Hadimin shugaban kasar, Malam Bashir Ahmad ne ya bayyana haka ymta shafinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya nada sabuwar mai bashi shawara akan harkar siyasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.