fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Shugaba Buhari ya gana da gwamnonin Najeriya a fadarshi

 Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da wakilan kungiyar gwamnonin Najeriya wanda gwamna Abdul’aziz Yari na jihar Zamfara ya musu jagora, ana sa ran tattaunawar da zasuyi a wannan zama bazata wuce ta maganar tallafin kudin Paris Club ba da gwamnonin suke son shugaban kasa ya kara basu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tura ta kai bango: kalli bidiyon yanda 'yan Inyamurai suka fara kama 'yan IPOB suna kashewa

Leave a Reply

Your email address will not be published.