fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Shugaba Buhari ya gana da gwamnonin Arewa da Shuwagabannin tsaro kan matsalar tsaro

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da wasu gwamnonin Arewa da Shuwagabannin tsaro kan matsalar tsaro a Arewa.

 

Wata majiya ta bayyanawa The Cable cewa an tattauna matsalar tsaron Najeriya ce da kuma hanyar da za’a magance ta.

 

Akwai Shuwagabannin sojoji dana ‘yansanda da na DSS da suka halarci wajan taron.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Duk tsufana ba zan hakura da siyasa ba sai na ga na zama shugaban kasa>>Bola Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published.