Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi ganawa da sarki Abdallah na kasar Jordan, shuwagabannin biyu sun tattauna batutuwan da suka danganci cigaban kasashen nasu biyu, shugaba Buhari dai yaje kasar Jordan dinne dan halartar taro akan gano hanyar magance ayyukan ta’addanci.