Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da takwaranshi na kasar Togo Faure Gnassingbe a yau Talata lokacin daya kawo mishi ziyara a fadarshi dake Abuja, rahotanni sun bayyana cewa shuwagabannin sunyi ganawar sirri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});