Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin shugaban kungiyar kasashen yammacin Afrika, ECOWAS, Marcel A De Souza, a fadarshi dake Abuja, Yau Juma’a, a cikin wannan hoton akwai shugaban ma’aikata, Abba Kyari da karamar ministar harkokun kasashen waje, Khadija Bukar Abba.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Haka kuma, a yau din dai, shugaba Buhari ya gana da shugaban kungiyar hadin kan kasashen Afrika, AU, Musa Faki Mahamat, afadarshi dake Abuja.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});