fbpx
Monday, October 26
Shadow

Shugaba Buhari ya gana da shuwagabannin majalisar tarayya, Sun ce a kawo karshen zanga-zangar SARS

A yau, Lahadi, 18 ga watan October shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da shuwagabannin majalisar tarayya, Femi Gbajabiamila na majalisar wakilai da Ahmad Lawal na majalisar Dattijai a fadarsa dake Abuja.

 

Bayan kammala ganawar tasu, Sanata Ahmad Lawal a ganawar da yayi da manema labarai yace lokaci yayi da ya kamata masu zanga-zangar SARS su dakatar da ita.

 

Yace an amshi kukansu an dakatar da SARS dan haka ya kamata su baiwa gwamnati dama ta gudanar da canjin da aka yi.

 

Yace bai kamata a rika tare hanya ba yayin da wasu ke son fita wajan aiki da kasuwancin su.

 

PRESIDENT MUHAMMADU BUHARI MEETS PRESIDENT OF THE SENATE LAWAN AND SPEAKER GBAJABIAMILA.

President of the Senate Dr Ahmad Lawan and Speaker Rt Hon Femi Gbajabiamila speaking to the Press after meeting with President Muhammadu Buhari on the ongoing protests across the Country, at the Presidential Villa Abuja. PHOTO:📸Sunday Aghaeze OCT 18TH 2020.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *