fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Shugaba Buhari ya gana da ‘yan Najeriya mazauna kasar Kwadebuwa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da ‘yan Najeriya dake zaune a kasar Kwadebuwa inda yake halartar taron gamayyar kungiyoyin tarayyar Afrika da turai a Yau.

Mutanen sun karrama shugaba Buharin da kyautaka kala-kala.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Jamus na son a binciki China kan ɗaure Musulmin Uighur

Leave a Reply

Your email address will not be published.