A yau limamin masallacin dake fadar shugaban kasa ya rufe tafsirin Qur’ani mai girma na wannan watan na Ramadan mai albarka, inda shugaban kasa ya halarci rufe tafasir din da kansa.

Daga Comr Haidar Hasheem Kano