fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar tsaro ta kasa

A yau Alhamisne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman manyan jmi’an tsaro da aka gudanar a fadarshi dake Abuja, Manyan hukumomin tsaro na kasarnan sun halarci wannan taro da shugaba Buhari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Ƴan Najeriya sun kashe sama da naira biliyan 100 kan ilimi a ƙasashen waje cikin wata uku'

Leave a Reply

Your email address will not be published.