Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da kwamitin da zai yi nazari akan yanda za’a karawa ma’aikata albashi a yau, Ma’aikatan dai sun ta sa rai cewa shugaban zai waiwayi batun karin Albashinnasu tun tuni.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Yau dai gashi Allah yayi an fara daukar matakin farko.