fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Shugaba Buhari ya kaddamar da sabuwar hukumar da zata rika magance rikicin kasa

Shugaban kasa Muhammdu Buhari ya kaddamar da sabuwar hukumar da zata rika magance rikice rikicen kasa da kuma fadace fadace.

Shugaba Buhari ya kaddamar da wannan hukumar ne fadarsa dake babban birnin tarayya Abuja.

Kuma hukumar zata hada kai da sauran hukumomi da ministoci domin shawo kan rikicin da Najeriya ke fama da shi.

Mai baiwa hafsoshin tsaro Babagana Mungono ne ya hada wannan hukumar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Dakarun soji sunyi nasarar ceto mutane bakwai a hannun 'yan bindigar jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.