fbpx
Friday, October 23
Shadow

Shugaba Buhari ya kaddamar da Titin jirgin kasa wanda aka fara gininsa tun zamanin IBB

Shugaban kasa,Muhammadu Buhari a yau ya kaddamar da titin jirgin kasa da ya tashi daga Itakpe-Ajaokuta-Warri.

 

Tun a zamanin tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida aka fara ginin wannan titin jirgin kasa, sama da shekaru 30 kenan sai yanzu shugaban ya kammalashi aka bude.

Ya kuma kaddamar da tashar jirgin kasan dake Agbor, jihar Delta wadda a kwanakin baya ya sakawa sunan tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *