Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jewa iyalan tsohon shugaban kasa, Ernest Shonekan ziyarar ta’aziyya a Legas.
Shugaba Buhari ya kai ziyara jihar Ogun inda daga nan ne ya wuce Legas wajan ta’aziyyar.

Gwamnan Ogun, dana Legas daga Yobe ne sukawa shugaban kasar rakiya.