Bayan kammala ziyarar kwanaki 3 a kasar Spain, shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kamo hanyar dawowa Najeriya.
Da misalin karfe 8 na safiyar ranar Juma’a ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taso daga birnin Madrid na kasar Spain zuwa Najeriya.
Yayin ziyarar tasa, shugaba Buhari ya gana da ‘yan Najeriya mazauna Spain, sanann kuma ya kai ziyara ofishin majalisar Dinkin Duniya dadai sauran ayyuka