fbpx
Monday, March 1
Shadow

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin dattawan Borno da Yobe

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya karbi Bakuncin dattawan Borno da Yobe a fadarsa. Babu dai cikakken bayanin abinda Shuwagabannin suka tattauna.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *