fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Shugaba Buhari ya mika sakon ta’aziyya ga iyalan dan takarar sanata a APC daya mutu a kasar Sin

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan dan takarar sanata na Jigawa a jam’iyyar APC daya mutu a kasar Sin.

Dan takarar sanatan na jihar Bauchi, Tijjani Kiyawa ya mutu ne a ranar lahadi a kasar Sin biyo bayan ciwon hunhu dayake fama dashi.

Kuma yayi nasarar samun tikitin ne watanni uku da suka gabata kafin ya mutu.

Inda mai magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu yace shugaba Buhari na mika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan mamacin, kuma anyi babban rashi a jam’iyyar APC.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.