fbpx
Friday, August 12
Shadow

Shugaba Buhari ya mika sakon ta’aziyya ga Tinubu da gwamnatin jihar legas bayan shugabar jihar ta APC ta mutu

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya mika sakon ta’aziyya ga gwamanatin jihar Legas da dan takarar shugaban kasa na APC,

Asiwaju Bola Ahmad Tinubu biyo bayan mutuwar shugabar mata ta jihar Legas Nelson Kemi ‘yar shekara 66 wadda ta mutu yau ranar lahadi.

Shugaban kasar ya mika sakon ne a madadin matarsa, inda kuma yace yana fatan Kemi zata huta sannan kuma Allah yaba iyalanta ikon juriya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Zamu yi iya bakin kokarinmu domin mu hana dan Arewa mulkar Najeriya a zaben shekarar 2023, cewr gwamna Akeredolu

Leave a Reply

Your email address will not be published.