fbpx
Wednesday, March 3
Shadow

Shugaba Buhari ya nada Ahmad Abubakar Audi a matsayin sabon shugaban hukumar NSCDC

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Ahmed Abubakar Audi a matsayin sabon kwamanda-Janar na hukumar tsaro ta farin kaya (NSCDC) bayan ritaya aiki da tsohon shugaban hukumar Abdullahi Gana Muhammadu yayi.

Sanarwar ta fito ne ta hannun Daraktan yada labarai na Ministan cikin gida Mohammed Manga, wanda ya fitar a ranar Al’hamis.

Sanarwar ta kara da cewa Shugaba Buhari ya kuma zabi Haliru Nababa a matsayin sabon Konturola-Janar na Hukumar Kula da Fursunonin ta Najeriya (NCoS),

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *