fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Shugaba Buhari ya roki sabon shugaban kirista da sauran malamai su yiwa Najeriya addu’a

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci sabon malamin cocin Methodist cewa ya yiwa kasar Najeriya addu’a kan matsalolin datake fama dashi.

Mai magana da yawun shugaban kasar Femi Adesina ne ya bayyana hakan inda yace shugaba Buhari na yiwa tsohon shugaban cocin, Samuel Kanu fatan nasara.

Inda kuma ya bukaci sabon shugaban cocin Olivier Ali Aba cewa ya yiwa Najeriya addu’a kuma ya cigaba da daga inda uban gidan masa ya tsaya.

A karshe shugaban kasar ya bukaci malamai da shuwagabannin addinai cewa su yiwa Najeriya addu’a domin a samu saukin matsalalolin da ake fuskanta.

Karanta wannan  PDP na zolayar APC bayan Buhari ya bukaci a cire Keyamo a matsayin mai magana da yawun kamfe na Tinubu saboda ya soki gwamnatinsa

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.